Kamfanin jiragen sama mai zaman kansa na Air Peace a Nigeriya ya bayyana shirinsa na kwashe ‘yan Najeriya da suka makale a Sudan kyauta Kamfanin ya...
A yau ne Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Nijeriya Hakan na zuwa ne kwanakin kadan kafin cikar wa’adin ranar rantsuwa da za a yi...
Shugaban hukumar NDLEA a Kano ya ce yawanci laifukan ta’addanci ana yinsu ne bayan shaye-shaye. Yayi kira ga matasa da su guji shaye-shayen don gujewa...
Yawan shan ruwa mai yawa zafi na Da mahimmanci ga lafiyar dan adam/ Rashin shan ruwan na haifar da matsaloli ga lafiyar ‘dan adam...
Wasu mutane da ake zargin yan kungiyar asiri ne sun kwakwalewa wani Almajiri mai suna Yusuf Idanu a dajin kusa da garin Shuwarin dake yankin...
Ƙwararru a fannin ilimi da ci gaban ƙasa sun bayyana cewa kashi 60 cikin 100 na waɗanda basa zuwa makaranta a yankunan da ake fama da...
Ɗaliban nan Mata biyu da yan bindiga suka sace a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara sun shaƙi iskar ‘Yanci, bayan shafe kwanaki...
Yayin da za’a gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu sassan jihar Kano, rundunar ‘yan sandan jihar ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ababen hawa. Jami’in hulda...
A yau ne aka cika shekara tara da sace daliban makarantar sakandiren mata ta Chibok da ke Maiduguri a jihar Borno su dari biyu da saba’in...
Rundunar yan sanda a jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutane tara da masu garkuwa da mutane suka sace, tun a ranar 11 ga watan Afrilun...