

An kammala shirye shiryen dawowa gasar wasan Tennis na gasar US Open a watan Agustan bana ba tare da ‘yan kallo ba kamar yadda gwamnan birnin...
Tsohon dan wasan kungiyar Kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 17 ta Kasa , Golden Eaglet Ibrahim Said , ya ce ya shirya tsaf...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata rage kasafin kudin shekarar 2020 da kaso 30 cikin 100. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan lokacin da...
Majalisar dinkin duniya ta yi gargadin cewa annobar Covid-19 ka iya kashe karin 51,000 na yara ‘yan kasa da shekara biyar a yankin Gabas ta Tsakiya...
Ana zargin wani matashi mai suna Aminu Bala dan kimanin shekaru 28 da hallaka matar yayan sa mai suna Hauwa’u Ilyasu ‘yar shekaru 27. Wannan al’amari...
Shugaban majalisar gudanarwa ta jami’ar Yusuf Maitama Sule dake nan Kano Malam Sule Yahaya Hamma ya sanar da yin murabus daga mukamin sa. Cikin wata sanarwa...
Gamayyar Kungiyoyin likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta tsunduma yajin aiki ranar Litinin, bayan wa’adin kwanaki 14 da ta bawa gwamnatin kasar ya cika....
Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
AN KULLE WASU SASSA A BIRNIN BEIJING SABODA CORONAVIRUS Hukumomi a Beijing na kasar China sun sanya dokar kulle a wasu sassa na birnin bayan da...
Sabbin alkaluman da aka samu na masu dauke da cutar Covid-19 a Afirka ya nuna cewa kowacce kasa ta samu guzurin cutar a nahiyar, da ke...