Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar kulle ta lockdown, bayan an shafe tsawon watanni. Gwamna Nasir El-Rufa’I ne ya bayyana hakan a jawabin da ya gabatarwa...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce mutum 2060 aka yiwa gwajin cutar Coronavirus tun daga lokacin da ta bulla a jihar zuwa yanzu. Gwamna Alhaji Badaru Abubakar...
Gwamnatin Jihar jigawa ta bude dukkanin kasuwannin jihar da ke ci mako-mako, sai dai bisa sharadin za a rika bin dokokin da aka gindayawa ‘yan kasuwar....
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce har yanzu dokar lockdown na nan, wato dai mutane zasu cigaba da zama a gida suna wanke hannu har zuwa lokacin...
Gwammatin jihar Sokoto ta sanar da sake bullar cutar Covid-19 a jihar. Kwamitin karta-kwana kan yaki da cutar Corona na jihar ta Sokoto ya sanar a...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano, da Babban Bankin Musulunci ke daukar nauyi , ya yi alkawarin kashe dalar Amurka Miliyan tara(09), don kafa...
Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta ce har yanzu tana jiran matakan da gwamnatin kasar Saudiyya ta dauka game da aikin hajjin shekarar 2020, kafin ta...
Kasar Indonesia, ta sanar dacewar al’ummar kasar ba zasu yi aikin Hajjin bana ba. Ministan harkokin addinai na kasar ta Indonesia, Fachrul Razi, ya bayyana haka ...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Schalke 04, dake kasar Jamus wanda ya zo aro daga kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Jean Clair Todibo, zai koma...