Mutane 3 ne suka mutu yayin da wasu 16 suka jikkata a wutar da ta tashi cikin wata motar haya kirar Lita Hayis, a kan titin...
A lokutan azumi wasu kan samu kansu a yanayin rashin iya cin abinci a lokacin da aka sha ruwa, wanda wasu kuma daga cikinsu har zuwa...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rahoton afkuwar wani rikici da ya faru tsakanin wasu yan daba da wani mai sana’ar harkokin kudi na...
Rahotonni sun nuna cewa a bana, an samu karancin cinikin kankara musamman a kwaryar birnin Kano, sakamakon yadda wasu ke zargin yadda ake samar da ita...
Al’amura sun koma dai-dai a kan gadar Ado Bayero da ke daura da asibitin koyarwa na Aminu Kano, wadda aka fi sa ni da gadar Lado,...
Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari, da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo da ministocinsa za su fara bayyana kadarorinsu gabanin mika mulki ga sabuwar gwamnati ranar 29 ga watan...
Alkaluman wadanda guguwa ta kashe a Amurka ya karu zuwa mutum ashirin da tara, dai-dai lokacin da kakkarfar iskar ke ci gaba da tunkarar wasu sassan...
Kwararren likitan nan na sasehn kula da cutukan da suka shafi jini a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke nan Kano Dr. Auwal Barodo ya...
Jagoran ‘yan adawa a kasar Kenya, Raila Odinga ya sanar da soke zanga-zangar da suka shirya yi domin ci gaba da nuna bijirewa ga gwamnati a...
Wani kwararren likita a asibitin koyarwa na Aminu da ke jihar kano, Dakta Isah Sadiq, ya ce masu fama da larurar gyambon ciki watau Ulcer da...