Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gana da sarakunan gargajiyar biyar masu daraja ta daya na jihar kan annobar Covid-19. Yayin ganawar da ta gudana...
Gidauniyar Dangote ta bayyana cewar, alhakin gwamnatin Kano ne daukar samfurin mutanen da cibiyar zata yiwa gwaji, a sabon dakin gwajin cutuka na zamani da gidauniyar...
NCDC ta ce an gano karin mutane 248 da suka kamu da cutar Covid-19 a ranar Lahadi. Wanda yakai adadin wadanda aka gano suna dauke da...
Gwamnatin jihar Sokoto tace an yiwa mutane 346 gwajin cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta sanar a ranar Lahadi ta shafinta na...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya dokar kulle da zaman gida ta tsawon kwana goma a kananan hukumomin Katagum, da Giade da karamar hukumar Zaki domin dakile...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da arika bude mayankar Abbatuwa a ranakun Litinin da Alhamis da ake sassauta dokar kulle a jihar. Gwamna...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da fara rabon takunkumin rufe baki da hanci miliyan biyu ga al’ummar jihar. A yayin kaddamar da rabon...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta umarci kotun tafi da gidanka kan ta rika hukunta duk wadanda aka kama basa sanya takunkumin fuska don kariyar cutar...
An haifi marigayi Dan Iyan Kano Yusuf Bayero a shekarar 1933, ya halarci makarantar Elementary ta Kofar Kudu. Marigayi Alhaji Yusuf Bayero ya kasance mamba a...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa sabon sarkin Rano maimartaba Alhaji Kabir Muhammad Inuwa takardar kamar aiki. Maitaimakawa gwmanan Kano kan sabbin kafafan...