

Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Yobe. Cikin alkaluman da NCDC ta wallafa...
Alkaluman baya-bayannan da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar ya nuna cewa akalla mutane 51 ne suka rasa ransu sanadiyyar cutar. A...
Gwamnatin Jihar jigawa ta sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda daga 12 daren ranar alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu da garin Gumel da...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bada umarni a rufe jihar Kano har tsawon makwanni biyu domin dakile cutar Corona a Kano da ma kasa baki daya....
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara tsawaita dokar zaman gida a karamar hukumar kazaure na tsawon mako guda, bayan karewar wa’adin farko da gwamnatin ta sanya. Shugaban...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce a yanzu haka karin mutum biyu daga cikin masu dauke da cutar a jihar Kano sun rasu. Cikin wata...
Kamfanin man fetur na kasa NNPC da abokan hurdarsa sun baiwa jihar Kano tallafin kayan aiki domin yakar cutar Covid-19. Kayayyakin da suka bayar sun hada...
Gwamnatin jihar Cross River ta ce daga yanzu babu wanda zai shiga dukkan asibitocin dake jihar ba tare da takunkumin rufe baki da hanci ba. Kwamishiniyar...
Gwamnatin jihar Borno ta ce jami’an lafiya 7 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Kwamishinan lafiya na jihar kuma sakataren kwamitin yaki da cutar...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na dab da kaddamar da rabon kayan tallafi ga al’umma. Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito mana cewa taron kaddamar da...