Gidauniyar Aliko Dangote ta damkawa gwamnatin Kano cibiyar gwajin cutar Corona ta tafi da gidanka da ta samar a asibitin Muhammadu Buhari dake Giginyu. Cibiyar gwajin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a gobe Asabar za a bude sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 a jihar. Babban jami’i a kwamitin karta kwana kan yaki...
Gwammatin jihar Kano ta ce zata yi amfani da wasu wurare anan Kano don mayar dasu cibiyoyin killace masu fama da cutar Corona. Mataimakin Gwamnan Kano...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure. Kwamin shinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr....
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Yobe. Cikin alkaluman da NCDC ta wallafa...
Alkaluman baya-bayannan da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar ya nuna cewa akalla mutane 51 ne suka rasa ransu sanadiyyar cutar. A...
Gwamnatin Jihar jigawa ta sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda daga 12 daren ranar alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu da garin Gumel da...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bada umarni a rufe jihar Kano har tsawon makwanni biyu domin dakile cutar Corona a Kano da ma kasa baki daya....
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara tsawaita dokar zaman gida a karamar hukumar kazaure na tsawon mako guda, bayan karewar wa’adin farko da gwamnatin ta sanya. Shugaban...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce a yanzu haka karin mutum biyu daga cikin masu dauke da cutar a jihar Kano sun rasu. Cikin wata...