Kamfanin man fetur na kasa NNPC da abokan hurdarsa sun baiwa jihar Kano tallafin kayan aiki domin yakar cutar Covid-19. Kayayyakin da suka bayar sun hada...
Gwamnatin jihar Cross River ta ce daga yanzu babu wanda zai shiga dukkan asibitocin dake jihar ba tare da takunkumin rufe baki da hanci ba. Kwamishiniyar...
Gwamnatin jihar Borno ta ce jami’an lafiya 7 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Kwamishinan lafiya na jihar kuma sakataren kwamitin yaki da cutar...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na dab da kaddamar da rabon kayan tallafi ga al’umma. Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito mana cewa taron kaddamar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta sassauta dokar hana zirga zirga daga gobe alhamis karfe 6 na safe zuwa 12 Daren gobe. Mataimakin Gwamnan Kano Dr...
Kididdigar cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta nuna cewa a ranar Lahadin nan ba a samu bullar cutar Coronavirus a jihar Kano ba....
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce mutuminnan Tasi’u Muhammad aka rika yada bidiyon sa a kafafan sada zumunta cewa ya kamu da cutar Coronavirus ya rasu. Cikin...
Gwamnan jihar jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar yace an samu mutum na farko a jihar jigawa daya kamu da cutar COVID-19 a karamar hukumar Kazaure. Gwamnan...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta cafke wata babbar mota makare da mutane 62 da ta shigo jihar daga jihar Legas, dukda dokar hana shiga da...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure, kuma shugaban ‘yan majalisar wakilai na kasa shiyyar Arewa maso yamma Alhaji Kabiru Alhassan Rurum...