Majalisar dokokin a jihar Kano ta bukaci Zababbun ‘Yan Majalisun jihar da hukumar INEC ta baiwa shedar cin zabe, da su gabatar shedar tasu ga ofishin...
Masana da masu fashin baki a fannin siyasa a Jihar Kano na cigaba da bayyana hasashensu da kuma nazari kan yadda sabuwar gwamnatin da Abba Kabir...
Jagoran Jam’iyyar NNPP a jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi watsi da zargin da ake masa na shirya yi wa zababben gwamnan jihar Abba...
Hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta ce, akwai yiwuwar samun karin farashin kuɗin aikin Hajji a bana. A cewar NAHCON hakan ya biyo...
Kungiyar tuntuba ta Arewa Consultative Forum ta yi zargin cewa siyasar kabilanci da bambancin addini da wasu suka nuna a zabukan da aka kammala a baya-bayan...
Malaman addinin musulunci sun bayyana buda baki da yin sahur da abubuwan da suke da laddubansu na musamman da musulunci ya zo da shi, wadanda suka...
Yadda INEC a Kano take mikawa gwamnan mai jiran gado Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP daya samu nasara da mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam da...
Ƙungiyar ƙwadago ta kasa NLC da ta TUC sun dakatar da ƙudurinsu na tsunduma yajin aiki daga yau Laraba, da suka shirya shiga sakamakon ƙarancin takardun...
Rundunar Sojojin Nigeriya ta hallaka wani babban Kwamandan Kungiyar ISWAP da mayakan su 41, wanda su ka hallaka wasu masunta a kauyen Mukdolo da ke karamar...
Hukumar Hisbah a Kano tayi bikin fasa wata Giya sama da miliyan biyu, bayan samun sahalewar Kotu, la’akari da haramcin ta’ammali da ita a jihar. Babban...