Hukumar Hisbah ta karamar hukumar Fagge a nan Kano ta cafke wani mutum da ake zargi da yiwa mata kwalliya da kunshi Ana zargin mutumin da...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Habu Sani Ahmad ya ce zai yi duk mai yiwuwa wajan ganin ya kawar da dabi’ar nan ta shaye-shaye dake kara...
Sakataren gwamnatun jihar Kano Alhaji Usman Alhaji yace gwamnatin jihar Kano ya ce ,jihar Kano ta samu sarakuna masu biyayya da rikon Amana. Alhaji Usman Alhaji...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa sabbin Sarakunan Kano da Bichi wasikar shedar nadi a yanz- yanzu. Da fari dai Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje...
Ana saran nan gaba kadan a yau Laraba Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai mikawa sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da kuma sabon sarkin...
An kammla yarjenjeniyar kan sauyawa tsohon Sarkin Kano malam Muhammadu Sunusi na II daga kauyen Loko zuwa karamar hukumar Awe a jihar Nasarawa. Tsohon shugaban ma’aikata...
A yau ne sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yaje gidan sarki na Nassarawa domin yin ziyara a makabaratar da sarakunan Kano ke kwance don...
Hukumomin gudanar da kwallon kafa a kasar Andalus, wato Spain sun tabbatar da cewar za’a fafata wasannin manyan kungiyoyin rukuni na daya da na biyu,...
Mai martaba sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya isa gidan sarki na Nassarawa cikin rakiyar dumbin jama’a da jami’an tsaro a shirye shiryen da...