Hukumar shirya gasar lig ta kasa LMC, ta fitar da alkaluman yawan wasan da akayi da kuma yawan kwallaye da aka zura kawo yanzu haka....
Shugaban shashin ciwon kunne na asibitin Malam Aminu Kano Dakta Abdulhakim Aluko ya ja hankalin iyayen yara da malam makaranta da su rika kula da lafiyar...
Wani Kwararren likitan kunne da hanci da kuma makogwaro Dakta Ado Hamza Soron Dinki ya bayyana cewa lalurar kunne na daya daga cikin cutar da ke...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Rundunar ‘yansadan ta jihar Katsina, ta ce za fara rataye masu garkuwa da mutane nan ba dadewa ba. Kakakin rundunar ‘yansandan ta jihar Katsina, SP...
A baya-bayan nan ne kudurin dokar da ke neman gyara sashe na 308 na kundin tsarin mulkin kasar nan na 1999, wanda zai baiwa shugabannin majalisun...
Wani kwararren likita a sashen kula da lafiyar al’umma dake asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano Dakta Abdullahi Isa Kauran Mata ya ja hankalin al’umma musamman...
Majalisar dokoki ta bayyana cewa za ta yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin an magance matsalolin muhalli a fadin jihar Kano. Shugaban kwamitin kula da harkokin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta bukaci shugabannin kananan hukumomi 44 na jihar Kano da su guji karkatar da akalar kudaden kananan...