Kwamitin ganin wata na kasar Saudiyya ya bayyana cewa kawo yanzu an samu rahotanni da dama na ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar 1444H a wasu...
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Joe Ajaero ya umarci ma’aikatan gwamnati a kasa da su fara yajin aiki daga ranar Larabar makon gobe. Ya kuma ba...
Kasar Saudiyya ta sanar da cewa, a gobe Alhamis 23 ga Maris ita ce ranar farko ta watan Ramadan. Sanarwar da fadar masarautar kasar ta...
Jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar, sun garzaya kotun sauraron kararrakin zabe domin kalubalantar bayyana Bola Tinubu na jam’iyyar APC, a matsayin...
Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari, ya sake nanata cewa ya ‘kagu ya bar karagar mulki. Shugaba Buhari, ya furta hakan ne yayin da ya ke yin bankwana...
An haifi Abba Kabir Yusuf, a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1963 a karamar hukumar Gaya ta jihar Kano. Abba Kabir Yusuf ya halarci makarantar...
Da safiyar wannan rana ta Litinin ne INEC ta ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Jihar Kano. Jami’in da ke kula da zaben gwamna a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, da misalin karfe 12:00 na ranar gobe Lahadi za ta gudanar da wani Atisayen nuna karfin kayayyakin aikin kwantar...
Gwamna ya ja hankali al’umma da su kwantar da hankali su su kuma gusar da zabe cikin kwanciyar hankali.
shugaban hukumar na na jihar Kano Ambasada Abdu Abdullahi Zango, a zagayen da ya gudanar yayin zaben gwmana da ƴan majalisar dokoki ya ce, mutane ba...