Ana zargin cewar, likitocin sun kamu ne da cutar sakamon duba wata mace mai juna biyu da ta zao daga jihar Bauchi. A wata ganawa da...
Ana zargin cewar, likitocin sun kamu ne da cutar sakamon duba wata mace mai juna biyu da ta zao daga jihar Bauchi. A wata ganawa...
Likitoci 2 sun rasu Jim kadan Bayan yiwa wata marar lafiya tiyata a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano. Daga bisani galiban ma aikata da suka...
A cikin shirin za ku ji cewa: Budurwar saurayin nan da wata Baturiya ta zo Najeriya domin tafiya da shi Amurka ya aureta ta yi magana...
A ranar ashirin ga watan Janairun shekarar dubu biyu da goma sha biyu ne wasu ‘yan ta’adda suka kai wasu tagwayen hare-haren Boma-Bamai a wasu wurare...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta cafke wata mata da izuwa yanzu ba’a bayyana sunan ta ba, bisa zargin ta watsawa dan kishiyarta tafasash-shen ruwan...
Asibitin Muhammadu Buhari dake unguwar Giginyu na maganin cututtukan da aka kasa yi a kasar Indiya. Shugaban asibitin Muhammadu Buhari dake unguwar Giginyu anan Kano Dr...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamnatin sa zata cigaba da bada fifiko wajen samar da tsaro, tare da inganta harkar ilimi da ...
Babbar kotun koli ta ayyana bayyana sakamakon zaben jihar Filato da Bauchi da misalin karfe uku na ranar yau Litinin a matsayin lokacin da za ta...
Labarin soyayyar matashi Sulauman Isah da kuma dattijuwa Janine Ann Reimann-Sanchez labari ne da ya karade duniya a wannan makon da muke ciki, kan haka ne...