Wani aljani ya bayar da fatawar cewar dukan budurwa yana jawo wa aljanu su hau kanta. Acewar Saurin har ma wannan saurayin aljani ke cewar idan...
Wasu da ake zargin barayi ne sun fasa ofishin sakataren gwamnatin jihar Katsina Alhaji Mustapha Inuwa tare da sace makudan kudade da ya kai naira miliyan...
Tsohon Sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya ki amincewa ayi amfani da na’urar gwaji da ke gano mutanen da su ka...
Sakamakon rufe boda da gwamnatin tarayya tayi a shekarar bara wasu kamafanoni suna samun koma baya wajen fitar da kayayyakin da suke samarwa. Shugaban kungiyar masu...
A yau ne hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF zata fitar da sunaye ‘yan wasan da suka fi bajinta a kwallon kafa a shekarar 2019 da...
Wani dattijo a unguwar Danrimi dake rijiyar lemo Alhaji Muhammad Yahaya ya bayyana takaicin sa kan yadda da yawan matasa ke maida hankali kan harkokin wasanni...
A makon jiya dai, hukumar Anti corruption karkashin Barr Muhiyi Magaji Rimingado ta fitar da sanarwar dakatar da duk wata kankanba ta karbewa mutane kudi balle...
Ahmad Idris shine babban akanta na Najeriya, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya nada Alhaji Ahmad Idris a matsayin da yake kai a yanzu. A shekarar...
Inda ranka 6 1 2020 NEW A yi sauraro lafiya.
Kowane Gauta 06 01 2020 A yi sauraro lafiya.