

Kungiyar dake rajin ganin an dama da matasa a bangaren siyasa da ke Jihar Kano mai suna Kano Youths Political Forum ta bukaci shugabanni a duk...
Rundunar Yansanda ta Kano ta samu nasarar cafke wani magidanci bisa kashe dansa dan kimanin shekara uku . Magidancin mai suna Musbahu mazaunin unguwar mahaukaci dake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wani dan siyasa a jihar Kano mai suna Shamsu Kura ya bayyana cewa kalaman da uwar gida shugaban kasa Aisha Buhari tayi gaskiya ne, domin kuwa...
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa NUEE, ta janye yajin aikin sai baba ta gani da ta fara a jiya Laraba da nufin janyo hankalin gwamnatin...
Fadar shugaban kasa ta gargadi kasashen Amurka da Burtaniya da kuma tarayyar turai da su guji tsoma baki cikin lamuran da ya shafi kasar nan,musamman zargin...
Fitaccen jarumin fina-finan hausar nan kuma marubuci mai shirya fina-finai Dan’azimi Baba wanda akafi sani da kamaye, ya bayyana cewa yanzu haka masana’antar Kannywood ta kama...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano, ta ce za ta yi bikin yaye dalibai dubu biyu da dari biyar da goma sha hudu a...
Zauren kare kima da cigaban Kano na goyan bayan kirkiro masarautu hudu Zauren kare kima da cigaban Kano ya jaddada goyon bayansa bisa dokar kirkiro masarautu...