Kai tsaye: An dai cigaba da tantance kwamishinoni A halin da ake cikin shugaban majalisar dokoki ya kira Muhammad Sunusi Kiru yayin da fara bayanai kan...
Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan sha hudu domin inganta noman rani a jahar Kano, a yankunan kananan hukumomin Kunci da Tsanyawa. Danmajalisar wakilai mai wakiltar...
Biyo bayan karbar rahoton da kwamitin kwararru na sake duba yanayin karantun Almajirai a jihar Kano wanda Muhammad Tahar Adamu yake jagoranta gwamnatin Kano ta bada...
Wasu dandazon matasa maza da mata ne suka fito dauke da kwalaye da rubuce-rubuce a karamar hukumar Rimingado inda suke nuna bacin ransu dangane da yanayin...
Sakataren gwamnatin jihar Kano Alhaji Usman Alhaji ya bukaci jama’a da su rika baiwa jami’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano hadin kai a yayin da...
Kotun daukaka kara dake zama a jihar Kaduna soke zaben dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Tudunwada da Doguwa a majalisar wakilai ta kasa Alhassan Ado...
Hukumar kula da Asusun taimakekeniyar lafiya ta Jihar Kano ta musanta zargin da ake yi wa hukumar na cewa ba ko wace irin rashin lafiya hukumar...
Babbar kotun jiha da ke zaman ta a Audu Bako sakateriya karkashin jagorancin Ahmadu Tijjani Badamasi ya yanke hukuncin kisan kai ta hanyar rataya ga wai...
Wani malami a sashin nazarin harkokin tattalin arziki dake jami’ar Bayero ta nan Kano Dakta Muhammad Sani Shehu, ya ce babban abu ne a ce a...
Gwamnatin jihar Kano, ta gina babbar cibiyar sadarwa a shalkwatar rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano da ke unguwar Bompai. Rahotanni sun rawaito cewa, daraktan yada...