Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da Shugabanin Kungiyar gwamnoni ta kasa Aminu Waziri Tambuwal, da Shugaban Kungiyar jam’iyar APC Atiku Bagudu kan matsalar...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da man Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na...
Rundunar ‘yan Sandan ta kama matasan biyu ne da shaidar wani gidan radiyo na bogi a nan Kano. Wadannan matasan har ila yau tana zargin matasan...
Aikin titin zai hadar da hanyar Kano zuwa Daura, zuwa Kongollam. Wannan aiki za’a yishine duba da rashin girman haryar, tare da dakile hadduran da ake...
Al’umma na cewa, duk da kara wa’adin kwanaki 10 ga babban bankin kasa ya yi na daina amfani da tsoffin takardun kudi, har yanzu al’umma na...
Hukumar zabe mai zaman kanta a Nijeriya INEC ta ce karancin man fetur da ake fama da shi a kasar ka iya shafar shirye-shiryen gudanar da...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a Jihar Kano ta bankado wasu maboyar man fetur guda uku adaidai lokacin da ake ci gaba da fuskantar karancinsa a...
Har yanzu yan kasuwa na ci gaba da nuna fargaba kan yadda harkokin kasuwancinsu ya durkushe a yan kwanakin a Jihar Kano, sakamakon rashin kudi a...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da kama wasu matasa biyu da suka sace wasu kananan yara biyu a karamar hukumar Ungogo tare da...