Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba da umarnin fitar da naira biliyan dari shida cikin watanni uku masu zuwa, domin gudanar da ayyukan raya kasa, a...
Wasu jami’an tsaro da ake kyautata zaton na farin kaya ne wato DSS sun cafke shugaban hukumar kula da ci gaban ilimi a matakin farko wato...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa INEC Farfesa Attahiru Muhammad Jega, yaja hankalin gwamnatin tarayya da na jihohin kasar nan da su yi gaggawar samarwa da...
A ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 ne Najeriya ta samu yancin kai daga kasar Burtaniya sakamakon yarjejeniyar tsarin mulkin da shugabannin siyasar Najeriya...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta NAFDAC ta kwace jabun kayayyaki da abinci da yakai kimanin Naira biliyan 3 a Kano. Shugaban hukumar ta...
Yan uwan wani matashi mai suna Baffa a nan Kano, sun koka bisa zargin da suke yiwa jami’an ‘yan sanda na sashen da ke yaki da...
Yan sanda sun gurfanar da matashin nan Salisu Idris a gaban kotun majistret mai lamba 11 da ke sakatariyar Audu Bako a nan Kano. Sai dai...
An bayyana asalin makarantar share fagen shiga jamia ta CAS a matsayin mallakar al’ummar Igbo a jahar Kano. Daya daga cikin dattijan Najeriya kuma wanda yayi...
A cikin shirin za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin cigaba da sakar wa bangaren shari’a isassun kudi domin gudanar da ayyukansu...
A ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 ne Najeriya ta samu yancin kai daga kasar Burtaniya sakamakon yarjejeniyar tsarin mulkin da shugabannin siyasar Najeriya suka...