Masanin tattalin arzikin a jami’ar tarayya dake Dutsen jihar Jigawa Dakta Abdul Nasir Turawa Yola ya ce, ‘karancin hada-hadar kudi da aka samu a yan kwanakin...
Yau Juma’a kwanaki 4 ya rage kafin cikar wa’adin daina amfani da tsaffin kudaden naira dari biyu, dari biya, da kuma dubu daya, da babban bankin...
Ba za muyi kasa a gwiwa ba, wajen ciyar da Ilimisu gaba, tare da Samar da kayyakakin koya da koyarwa. Alumma na samun ci gaba da...
Kwararowar hamad nada nasaba da bishiyoyin da aka sarewa ba tare da an shuka wasu ba. Dakta Bashir Bala Getso ne ya bayyana hakan, yayin tattaunawarsa...
Babbar kotu a jihar Kano karkashin jagorancin mai Justice Usman Na’abba, ta tsawaita wa’adin dakatar da gwamnatin jihar Kano da kuma kamfanin tunkudo wutar lantarki ta...
Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari ya fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Jihar Katsina domin kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ta aiwatar. Daga...
Wani rahoton da asusun tallafawa kananan yara na majalisar Dinkin duniya ya fitar a shekarar da mukayi bankwana fa ita ta 2022, ya nuna cewa...
Kungiyar daliban hausawa ta Nijeriya shirya taron wayar da kan matasa kan illar shaye –shaye da bangar siyasa. Kungiyar ta bayyana hakan ne yayin wata zantawarta...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Touching Star dake Sabuwar Gandu a Kano ta kammala daukar dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake Medile,...
Anasa ran yau Tallata Shugaban kasar Nijeriya zai Kai ziyara Kasar Senegal. Taron an shirya shine don bunkasa harkar Nima a nahiyar Afrika. Anasa ran taron...