‘Yar takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar ACPN Obiageli Ezekwesili ta janye daga tsayawa takarar shugaban kasa, a yayin zaben da za a yi a ranar goma...
Ministan harkokin cikin Gida Laftanal janar Abdurraham Dambazau ya bayyana takaicin sa kan yadda ya tsinci tarin kalubale lokacin da yake aiki da tsohon sufeto janar...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo yayi kira ga ‘yan Najeriya da su guji sake zaben masu sace dukiyar kasa mai makon hakan su zabi masu...
Gwamnatin jihar Jigawa da hukumar kula da ‘yan fansho ta jihar sun biya fiye da Naira biliyan 5 hakokin ‘yan fansho na shekara guda. Babban sakatare...
Babban hafsan tsaron kasar nan Laftananl Kanal Tukur Burtai ya ce jajircewa a fagen daga da sadaukar da kai da sojojin kasar na ke yi na...
Hukumar dake kula da al’amuran ‘yan sanda ta kasa, ta ce zata bibiyi hallayyar da jami’an ‘yan sanda za su gudanar a yayin babban zaben wannan...
Cibiyar dake dakile cututtuka ta kasa NCDC ta ce, ta shirya karbar bakuncin taron yaki da zazzabin Lassa ta kasa da kasa karo na farko a...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje ta gargadi ‘yan Najeriya da su guji kitsa labarum bogi da kuma furta kalaman batanci da zai tunzura al’umma wajen...
A yau ne gwamnatin tarraya ta koma kan tibirin sulhu da shugabannin kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU don warware bukatun kungiyar da ya kai ga...
A wani labarin kuma Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta karyata zargin da ganayyar jam’iyyun siyasa suka yi mata na cewa tana shirin...