Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba tace mutane talatin da biyar ta cafke da ake zargin su da hannu wajen kitsa rikicin da ya kunno kai jihar...
Wasu daga cikin jihohin kasar nan ba za su sami Dala Miliyan dari 700 na kudaden tallafi daga bankin kasar nan in har suka gaza buga...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, dake jihar Filato, ta ce ta yi wa mutane Miliyan biyu da dubu dari hudu da hamsin da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga yan siyasa a kasar nan da kada su sanya Najeriya cikin rudani da tashin hankali yayin yakin neman...
Hukumar kwallon Kwando ta kasa NBBF ta ce, za ta ci gaba da gudanar da gasar kwallon Kwando ta Maza kamar yadda aka tsara, duk da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karon farko ya yi tsokaci kan batun nan na zargin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da karbar nagoro a hannun ‘yan...
Hukumar dake kula da masu yi wa kasa hidima ta kasa NYC ta ce zata bude sansanin karbar horo na rukunin C na bana a jihar...
Gamayyar kungiyar kwadago ta jihar Ondo sun yi barazanar tsunduma yajin aikin daga gobe Talata in har gwamnatin jihar ta gazza biyan ma’aikata albashi. Kungiyar kwadagon...
Kamfanin da ke aikin gina babbar hanyar garin Badin zuwa Lagos ya ba da tabbacin kammala aikin Titin daga nan zuwa shekarar 2021. Babban jami’in gudanawar...
Alamu na nuni da cewar har yanzu ba’a kawo karshen rikicin ja-’in-ja kan sabon mafi karancin albashi ba tsakanin kungiyar kwadago da gwamnatin tarayya, kasancewar wasu...