Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce nan ba da dadewa ba kasar sa za ta turo da jiragen yakin nan da kasar nan ta saya...
Sashen kula da Albarkatun man fetur na kasa DPR, ya musanta rahotannin da kafafen yada labaran kasar nan suka yada cewa, ya ba da lasisi guda...
Farashin danyan mai na ci gaba da tashi a kasuwar duniya, inda aka sayar da ganga a kan dala saba’in da biyar a kasuwar Brent da...
Kasar Amurka ta yabawa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan yakar ayyukan ta’addanci da take yi. Shugaban kasar na Amurka Donald trump ne ya bayyana hakan,...
Babban bankin Najeriya ya yi barazanar korar shugabannin bankunan da suka gaza wallafa rahoton su na karshen shekara cikin watanni 12 bayan karewar shekarar, da kuma...
Gamayyar kungiyar jami’an ‘yan sanda masu ritaya da wasu hukumomin tsaro sun zargi majalisar dattawan kasar nan da nuna halin ko in kula kan halin da...
A yau Litinin ake sa-ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington DC, bayan amsa gayyatar Trump din...
Gwamnatin tarayya ta shaidawa ma’aikatan lafiya da ke tsaka da yajin aiki a yanzu haka cewa muradinsu na ganin an biyasu albashi daidai da Likitoci ba...
Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya ce rashin nasarar yi wa Sanata Dino Melaye kiranye ba zai taba gurgunta masa siyasa ba, in ji mai magana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koma babban birnin tarayya Abuja bayan ziyarar kaddamar da wasu ayyuka da ya kai jihar Bauchi. A yayin ziyarar ta shugaba...