Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Dan Kasar Masar ya lashe musabakar Alkur’ani ta duniya

Published

on

Wani matashi dan kasar masar ya lashe gasar musabakar Al-kur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania.

Omar Mohammad Hussein, ya samu nasarar zama zakara tsakanin abokan karawarsa 23 daga kasashe 23 na ciki da wajen nahiyar Afirka.

Omar ya samu nasarar lashe miliyan 23 na kudin Tanzania daidai da dalar Amurka dubu 10, kwatankwacin naira miliyan bakwai da dari hudu a kudin Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!