Dagacin Sharada Alhaji Ilyasau Mu’azu Sharada ya bukaci al’ummar musulmi da su sadaukar da wani bangare na dukiyarsu domin tallafawa mabukata. Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharada ya...
Akalla mutane 44 ne suka rasa rayukansu ya yin da wasu da dama suka jikkata sakamakon wani turmutsitsi da ya faru a wajen bautar mabiya addinin...
Ga farashin kayayyakin abinci wanda hukumar karbar korafe-korafe da yaki da hanci da rasahawa ta jihar Kano karkashin jagorancin Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ta dauke...
Fitaccen malamin addinin islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya yi gargadin cewa, Najeriya za ta yi mugun da na sani matukar aka...
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamatin tarayya da ta bayyana sunayen masu sana’ar canjin kudaden...
Wani rahoto da cibiyar bincike kan harkokin tsaro ta fitar, ya nuna cewa akalla mayakan Boko haram dubu hudu ne suka tsere daga bakin daga. ...
Rahotanni sun ce Hajiya Maryam Ado Bayero wadda ake wa lakabi da Mama ko kuma Mama Ode, ta rasu ne a kasar Masar. Haka zalika ita...
Fadar shugaban kasa ta goyi da bayan ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr Isa Ali Pantami sakamakon zargin da ake yi masa da furta...
Rahotanni sun ce hajiya Aisha Ahmadu Bello wadda ita ce ‘yar Sardauna ta biyu ta rasu ne a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tana da...
A yau juma’a ake sa ran za ayi jana’izar tsohon shugaban kasar Chadi marigayi Idriss Deby wanda ake zargin ‘yan bindiga sun kashe shi a baya-bayan...