

Gidauniyar Empathy mai tausayawa da tallafawa al’umma da ke nan Kano, ta nuna takaicin ta bisa yadda wasu lauyoyi musulmi da kuma wasu daga kudancin kasar...
Kungiyar dake rajin kare hakkin musulmi ta (MURIC) ta bukaci da a samar da kotu ta musamman da zata rika shari’ar ayyukan da suka shafi cin...
Hukumar kula da ayyukan aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana cewar jihar Kano ce ke da hukumar kula da jindadin alhazai mai kyau daga cikin...
Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano ya bayyana matsalar rabon kwana ga ma’aurata da cewa shi ne babbar kalubalen da...
‘Yan uwa masu daraja, hakika babu wata babbar ni’ima da Allah ya yiwa wannan al’ummah bayan ni’imar aiko da Annabi Muhammad (SAW) kamar ba mu Alqur’ani...
Alqur’ani mai girma, maganar Allah ne, sannan kuma littafin sa ne mai girma, shi ba kamar sauran gamagarin maganganu bane, domin saukakke ne daga mai hikima...
Daga Shamsiyya Farouk Bello Karatun Al’kur’ani a ya yin da aka yi rasuwa na janyo cece-kucen jama’a musamman yadda wasu ke ganin karantawa mamacin kur’ani kan...
Limamin masallacin Juma’a na Sahaba dake unguwar Kundila cikin karamar hukumar Tarauni anan birnin Kano Sheikh Muhammad Bin Usman ya ja hankalin al’ummar musulmi wajen dagewa...
Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Anwar da ke Tudun Yola Malam Abdulkadir Shehu Mai Anwaru ya yi kira ga gwamnati da ta sanya kalandar musulunci a...
Limamin masallacin Juma’a na Millatu Ibrahim da ke unguwar Sauna Kawaji a nan birnin Kano, Malam Ali Dan Abba, ya ce, sabawa ka’idar musulunci ya yin...