Majalisar Malamai ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga al’umma kan a rage yawaita buɗe masallatai domin magance rabuwar kan musulmi. Majalisar ta bayanna...
Majalisar malamai ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi Alla-wadai da yunƙurin wasu malamai na shirya maƙarƙashiyar tunɓuke shugabanta Malam Ibrahim Khalil. Hakan na cikin wata...
Jami’ar Bayero ta naɗa malamin nan Dr. Sani Rijiyar Lemo a matsayin sabon shugaban cibiyar wayar da kai da shirya muhawarorin addini na jami’ar. Hakan ya...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shirin zamanantar da Almajirci da karatun tsangayu da ta kwaikwayo daga ƙasar Indonesia. Gwamnatin ta kafa wani kwamiti...
Ƙungiyar Izala ta ƙasa mai shalkwata a Kaduna ta ƙaddamar da shirinta na fara dashen itatuwa domin kare muhalli a jihohin Arewacin ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar...
Babban limamin ƙasa da ke Abuja Farfesa Ibrahim Maƙari ya shigar da ƙarar limamin masallacin juma’a na Usman bn Affan Sheikh Abdalla Gadonkaya, bisa zargin yi...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan zargin da ake mata na bada fifiko kan hukunta marasa ƙarfi. Hakan dai ya biyo bayan...
Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce ta karbi tuban Sadiya Haruna, sakamakon kalaman batsa da ta ke yi a shafukanta na sada zumunta. Babban kwamandan...