A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan dalilai da illolin gurɓatar yanayi tare hanyoyin inganta muhalli. Shirin ya karɓi baƙuncin Dr. Dahiru Muhammad...
Barka Da Hantsi3 years ago
Tattaunawa kan muhimmacin mallakar katin zabe
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan muhimmancin mallakar Katin Zaɓe tare da illolin rashin mallakar a wannan lokaci da ya rage ƴan...
Barka Da Hantsi3 years ago
Barka da Hantsi 25-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan dabarun ɗorewar zaman lafiya tsakanin ma’aurata a lokacin da ake tsaka da fuskantar tsadar rayuwa a...
Barka Da Hantsi3 years ago
Shirin Barka da Hantsi 23-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an karɓi baƙunchin sabon shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen jihar Kano Abubakar Idris...
Barka Da Hantsi3 years ago
Tattaunawa kan tasirin Kwalejojin kimiyya da fasaha wajen ɓunƙasa sha’anin kiwon lafiya
A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne ga tasirin Kwalejojin kimiyya da fasaha wajen ɓunƙasa sha’anin kiwon lafiya da kuma batun samun guraben karatu...
Barka Da Hantsi3 years ago
Shirin Barka da Hantsi 21-03-2022
Makon bikin masu ruwa da tsaki a fannin doka da aka saba gudanarwa duk shekara a jihar Kano’ shi ne Maudu’in da aka tattauna a cikin...
Barka Da Hantsi3 years ago
Barka da Hantsi 18-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga muhimmancin wayar da kai game da tsaftar baki da dukkanin wasu matsalolin lafiya da suka...
Barka Da Hantsi3 years ago
Barka da Hantsi 17-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne ga batun Jarrabawar JAMB da kuma matsalolin dake kewaye da ita da hikimar cigaba da gudanar da...
Barka Da Hantsi3 years ago
Shirin Barka da Hantsi 16-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan gano matsalolin dake tattare da Haƙƙoƙin ƴan fansho ga gwamnatin jihar Jigawa da ƙananan hukumominta da...