Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu’aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar...
Wata budurwa Hauwa’u mai tallan Awara ta samu kaɓakin arziƙin kayan aure, da kayan sana’a har ma da gyaran gidansu. Hakan ya biyo bayan wallafa hotonta...