

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir EL Rufai ya warke daga cutar Corona Malam Nasir El Rufai ya bayyana cutar ta Corona a matsayin barazana ga al’umma...
A yau Asabar Asibitin Aminu Kano ya rufe sashin da ake gwajin cutar Covid-19 a jihar Kano sakamakon feshin maganin kashe kwayoyin cutuka da akai a...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce baza ta yi kasa a gwiwa ba wajen ci gaba da bayar da gudunmawa ta bangarori da dama yayin...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Sokoto. Cikin sanarwar da hukumar ta wallafa a shafinta...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 23 ne suka kamu da cutar Coronavirus a Kano ranar Litinin. Sanarwar da hukumar ta...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta bukaci hukumomin tsaro da su kara kaimi a kan aikin su musamman ma a kan...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankawaso ya bawa kwamatin yaki da cutar Corona na jihar Kano Asibitinsa na Amana a matsayin gurin da za’a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta musanta rade-radin da ake yawa cewa, wanda aka samu dauke da cutar Corona a jihar ya mutu. Kwamishinan Lafiya na jihar kuma...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce mutuminnan Tasi’u Muhammad aka rika yada bidiyon sa a kafafan sada zumunta cewa ya kamu da cutar Coronavirus ya rasu. Cikin...
Gwamnan jihar jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar yace an samu mutum na farko a jihar jigawa daya kamu da cutar COVID-19 a karamar hukumar Kazaure. Gwamnan...