Gwamnatin tarayya ta tsawaita wa’adin yin rigakafin cutar corona zuwa makwanni biyu masu zuwa. Wannan dai ya biyo bayan bukatar da ‘yan Najeriya ke yin a...
Hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya (FAO), ta ce, farashin kayayyakin abinci ya yi tashin gwauron zabi a duniya. A cewar hukumar ta FAO...
Gwamnatin tarayya ta buƙaci jihohin kasar nan 36 ciki har da birnin tarayya Abuja da su dakatar da bayar da rigakafin cutar corona. Ministan lafiya Dakta...
Gwamnatin tarayya ta amince da sauya sunan kwamitin karta kwana dake yaki da cutar Covid 19 zuwa kwamitin da zai rika bibiya akan al’amuran da suka...
Gwamnatin tarayya ta karbi karin riga kafin annobar Korona ta Oxford/Astrazeneca dubu dari daga Gwamnatin kasar Indiya. Shugaban kwamitin karta-kwana kan yaki da Korona na kasa,...
Shugaban cocin Ingila Rabaran Justin Welby ya soki kasashe masu arziki sakamakon suke aljihunsu da su ka yi wajen taimakawa kasashe matalauta. A cewar sa...
Kusan wata guda bayan fara allurar riga-kafin cutar covid-19 a Najeriya, ya zuwa yanzu akalla mutane sama da dubu dari takwas ne aka yiwa riga-kafin na...
Gwamnatin tarayya za ta kashe naira miliyan dubu 296 wajen sayan alluran rigakafin corona a shekarar 2021 da kuma 2022. Ministar kudin kasar nan Hajiya Zainab...
Hukumar lafiya matakin farko ta ce a yanzu haka sama da mutane dubu dari biyar ne aka yiwa riga-kafin Corona a Nigeria. Hukumar ta kara da...
Akwai yiyuwar dakatar da ‘yan wasan jihar Kogi zuwa gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Za dai a fara gudanar da bikin ne a ranar 2...