Wani rahoto da mujallar Forbes da ke fitar da bayanan attajirai a duniya ta fitar, ya ce, manyan attajiran Najeriya guda uku da suka hada da:...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdussamad Isyaku Rab’iu ya yi barazanar kwace lasisin duk wani abokin hulda da kamfanin sa da ya kara farashin kayayyakin da...
’Yan kasuwa a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa za su rage farashin kayayyakin su daga kashi 25 zuwa 75 cikin dari a lokacin watan Azumi na Ramadan ...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano ta bankaɗo wata maɓoya da ake sauya lokutan ƙarewar wa’adin kayayyaki a yau Litinin. An bankaɗo wurin...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta alakanta hauhwar farashin kayayyakin masarufi da cutar corona. Shugaban hukumar Barista Muhyi...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta ce, ba za ta dakatar da binciken da ta ke yi ba...
Shugaban hukumar yaki da fasakwauri ta kasa (kwastam) kanal Hamid Ali mai ritaya, ya ce, masu safarar makamai ga ‘yan ta’adda ta kan iyakokin kasar nan...
Gwamnatin tarayya ta ce Najeriya da sauran kasashen afurka na cikin tsaka mai wuya sakamakon rashin isashshen abinci da zai biya bukatun al’ummar ta tsawon lokaci....
Kungiyar direbobin baburan adaidaita sahu ta Kano ta tabbatar da karin farashin kudin hawa babur din adaidaita sahu. A cewar kungiyar karin farashin ya fara ne...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ce adadin masu amfani da layukan tarho a kasar nan sun ragu da akalla miliyan goma sha daya da dubu...