Shugaban kasar Amurka Mista Joe Biden ya gargadi kasar Korea ta arewa da ta guji tsokanar kasar sa domin kuwa Amurka a shirye ta ke da...
Wani matashi a jihar Sokoto mai suna Anas Aliyu Boyi yace ya shiga harkokin kere – kere ne domin ya taimakawa harkokin fasaha a Najeriya wajen...
Kwalejin horar da ma’aikatan lafiya ta jiha, wato School of Health Technology Kano , zata kara adadin yawan daliban da makarantar ke dauka daga dari 325,...
Hukumar bada Agajin gaggawa ta kasa NEMA ta bukaci mazauna jihohin Zamfara da Sokoto da Kebbi da su kaucewa zubar da shara barkatai domin gujewa afkuwar...
Hukumar kula da kafofin sadarwa ta kasa (NCC), ta ce, cikin watanni goma sha biyar da suka gabata ta karbi korafi kan rashin ingancin manhajar da...
Shugaban kungiyar harkokin noma ta Afirka AAFT Dr Issuofou Kollo Abdourhamane ya ja hankalin kasashen Afirka wajen yin maraba da sabbin hanyoyin fasaha a matsayin wata...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Yadda iPhone 11 ta yamutsa hazo a soshiyal midiya A ranar 10 ga watan Satumban da muke ciki ne kamfanin sarrafa na’urorin sadarwa na zamani wato...
Kungiyar tsoffin daliban kwalejin kimiyya ta Dawakin Kudu KASSOSA aji na 1987 ta jaddada kudurin ta na kawo sauyi a yanayin tafiyar da karatun kimiyya. Shugaban...
Shugaban kungiyar tsoffin daliban kwalejin Kimiyya ta Dawakin Tofa aji na 1990 Inijiniya Abubakar Ibrahim Khalil ya ja hankalin gwamnatin jihar Kano wajen magance matsalolin da...