Akalla mutane talatin da shida ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hatsarin jirgin kasa da ya abku a kasar Taiwan. Rahotanni sun ce, hatsarin ya faru...
Gwamnatin tarayya za ta kashe naira miliyan dubu 296 wajen sayan alluran rigakafin corona a shekarar 2021 da kuma 2022. Ministar kudin kasar nan Hajiya Zainab...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya a yau talata don zuwa birnin London na Ingila don ganin likita. Hakan na cikin wata sanarwa ce...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta gargadi al’umma da su guji yin amfani da wani jabun ganyen shayi wanda ake cewa...
Hukumar lafiya matakin farko ta ce a yanzu haka sama da mutane dubu dari biyar ne aka yiwa riga-kafin Corona a Nigeria. Hukumar ta kara da...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ba da umarnin rufe makarantar sakandiren ‘yan mata ta Mabera sakamakon bullar cutar amai da gudawa. Rahotanni sun ce cutar ta...
Akwai yiyuwar dakatar da ‘yan wasan jihar Kogi zuwa gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Za dai a fara gudanar da bikin ne a ranar 2...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar kasar nan da su yi fitan dango don karbar allurar riga-kafin cutar covid-19....
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce akalla mutane dari da talatin da biyar sun kamu da cutar covid-19 a ranar alhamis. A cikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ministan Lafiya da ya tabbatar da an amfana da gudummawar da asusun tallafawa kasashe zai bayar ga Najeriya na dala...