Hukumar dakilen cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum dari da talatin da biyu na adadin wadanda suka harbu da cutar...
Gidauniyar tallafawa harkokin kidaya ta majalisar dinkin duniya tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin lafiya ta jami’ar garin Badin za su fara aikin yi...
Gwamnatin tarayya ta bai wa shugaban hukumar manyan asibitocin kasar nan umarnin da ta maye gurnbin likitocin da suka tsuduma yajin aiki da ‘yan hidimar kasa...
Kungiyar bayar da Agaji ta RED CROSS ta ce akalla mutane dubu 23 mafi yawancin su yara ne suka bata a Najeriya musamman a yankin arewacin...
Gwamnatin tarayya ta ce ta shirya tsaf don dakatar da yajin aikin da likitoci masu neman kwarewa suke yi da kuma shirin da ma’aikan lafiya ke...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a sakamakon rashin biyan mambobinta wasu hakkkokinsu tun daga shekarar 2016...
Gwamnatin jihar Osun ta ce, za ta kara duba yiwuwar bude makarantu a fadin jihar daga ranar 21 ga watan Satumbar da muka shiga. Gwamnatin jihar...
Karon farko cikin watanni hudu an samu raguwar masu kamuwa da cutar corona mafi karanci a kasar nan. A jiya litinin dai mutane 143 ne kacal...
Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin yin hakan. Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar...
Wani masani a bangaren abinci mai gina jiki da kara lafiya kuma mataimakin darakta a hukumar lafiya matakin farko Malam Murtala Inuwa ya ce shayar da...