Masana a fannin kiwon lafiya sun alakanta yawaitar samun zazzabin cizon sauro da yanayin damuna, wanda a ko wace shekara a kan samu yawaitar jama’a da...
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa NACA ta ce tana bukatar kashe kudi naira dubu hamsin ga duk wani mai fama da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta kone Sinadrin harhada lemo na Jolly Jus kimanin katan dubu ashirin da takwas da dari uku da ashirin da biyu,wanda...
Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu daga cikin wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin bin ka’idojin da...
Asusun tallfawa kananan yara na majalisar dinkin Duniya UNICEF ya ce akalla kaso Saba’in da bakwai na yaran kasar nan da basu wuce shekaru biyar ba...
Gwamnatin Jihar Borno za ta dauke ma’aikatan lafiya aikin yi guda dari shida da saba’in da nufin kara inganta Asibitocin da ke fadin Jihar. Gwamnan Jihar...
Hukumar dakilen cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum dari da talatin da biyu na adadin wadanda suka harbu da cutar...
Gidauniyar tallafawa harkokin kidaya ta majalisar dinkin duniya tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin lafiya ta jami’ar garin Badin za su fara aikin yi...
Gwamnatin tarayya ta bai wa shugaban hukumar manyan asibitocin kasar nan umarnin da ta maye gurnbin likitocin da suka tsuduma yajin aiki da ‘yan hidimar kasa...
Kungiyar bayar da Agaji ta RED CROSS ta ce akalla mutane dubu 23 mafi yawancin su yara ne suka bata a Najeriya musamman a yankin arewacin...