Gwamnatin tarayya ta ce ta shirya tsaf don dakatar da yajin aikin da likitoci masu neman kwarewa suke yi da kuma shirin da ma’aikan lafiya ke...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a sakamakon rashin biyan mambobinta wasu hakkkokinsu tun daga shekarar 2016...
Gwamnatin jihar Osun ta ce, za ta kara duba yiwuwar bude makarantu a fadin jihar daga ranar 21 ga watan Satumbar da muka shiga. Gwamnatin jihar...
Karon farko cikin watanni hudu an samu raguwar masu kamuwa da cutar corona mafi karanci a kasar nan. A jiya litinin dai mutane 143 ne kacal...
Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin yin hakan. Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar...
Wani masani a bangaren abinci mai gina jiki da kara lafiya kuma mataimakin darakta a hukumar lafiya matakin farko Malam Murtala Inuwa ya ce shayar da...
Kwamishinan lafiya na jihar Lagos Farfesa Akin Abayomi ya warke daga cutar corona. Hakan na cikin jawabin da kwamishinan yada labaran jihar Gbenga Omotosho ya fitar...
Daga Madina Shehu Hausa Gwamnatin jihar Kano ta bukaci dukkanin ma’aikatun jihar da su ci gaba da kula da tsaftace ma’aikatar don Kara fito da martabar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da ranakun juma’a da asabar na karshen wata wajen tsaftace muhallan su musamman a wannan...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ayyana nahiyar Afurka a matsayin yankin da yayi bankwana da cutar shan inna wato Polio. A cewar hukumar ta WHO...