Masu sanya idanu na kungiyar kasashe rainon Ingila ta commonwealth sun yaba da yadda hukumar zabe ta kasa INEC ta gudanar da zabukan shugaban kasa da...
A yayin da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC za ta fara tattara sakamako zabe a yau yan Najeriya na ci gaba da dakon...
Jam’iyyar PRP ta dakatar da shugaban jam’iyyar a nan Kano Sammani Sahrif da sakataren sa Bala Muhammad bisa zargin sa da aikata laifuka da dama da...
Masu sanya idanu na kasashen yammacin Afurka ECOWAS sun bukaci ‘yan takarar shugaban kasa a Najeriya da su amince da sakamakon zaben shugaban kasa da aka...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB ta ce dalibai 22 da suka fuskanci matsalar daukar danyatsa ta Na’ura mai kwakwalwa za su sake rubuta...
Baturen zabe na mazabar sanata ta gabashin jihar Ogun Farfesa Chris Nwoka ya bayyana cewa ba’a kamamla zaben sanata a yankin ba. A yayin da ake...
Kungiyar bibiyar yadda za’a mika mulki ta Transition Monitoring Group ta fitar da rahoton farko na yadda aka gudanar da babban zaben shugaban kasa da na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar kasar nan da su fito gobe Asabar su zabi dan takarar shugaban kasa da ya kwanta musu a rai....
Lauyan nan mai fafutukar kare hakin bil adama Femi Falana mai darajar SAN ya ce kalaman da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai kan in har...
Al’ummar garin kauyen Dan Jibga da ke yankin karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, sun kashe ‘yan bindiga hamsin da tara wadanda suka kawo hari kauyen...