Fiye da muslimai dari 500 ne suka taya ‘yan uwa mabiya addinin Kirista murnar zagayuwar haihuwar Yesu-Al-Masihu a gidan Limamin Majami’ar Avabgelical Pasto Yohanna Burus dake...
Shugaban kasa Buhari ya aike da ta’azziyar sag a ‘yan uwa da iyalan marigayiya farfesa Sophie Oluwole mai aziki kuma mace ta farko da ta sami...
Babban sakataren gwamnatin taraya Boss Mustapha ya kare tsaikon da aka samu na mika rahoton kwamitin bincike kan musababin rikici a hukumar dake kula da Inshorar...
Kungiyar dalibai ta kasa NANS ta bai gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU wa’adin makwanni biyu da su daidaita tsakanin su, ko ta...
Sashin kula da albarkatun man fetur na kasa DPR ya ce ya dauki dukkanin matakan da suka da ce wajen magance matsalar karkatar da manfetur da...
Tsohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya bukaci al’ummar kasar nan da su ci gaba da kokari wajen tabbatar da zaman lafiya a kasar nan musamman...
Gwamnatin tarayya ta ce ta biya kimanin dala biliyan 5 da miliyan dari hudu ga jihohin kasar nan a wani bangare na rarar Paris Club. Minister...
Hukumar dake kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC ta sanar da cewa, ta gano yadda kamfanonin sadarwa ke cirewa kwastomomi kudade a layukan su na...
Sojojin da ke aiki a rundunar Operetion Lafiya Dole sunkama ‘yan kunnar bakin wake mata su 2 a kauyen Mushemiri dake karamar hukumar Konduga a jihar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta ce, tana aikika’in-da-na-in wajen gudanar da shirye-shiryen babban zaben badi ingantacce,karbabbe kuma sahihi. Shugaban hukumar zabe ta kasa...