Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta gargaɗi matasa da su guji wuce gona da iri a yayin bukukuwan sabuwar shekara. Babban kwamandan hukumar Shiekh Harun Muhammad...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta buƙaci iyaye da su lura da yadda yaran su ke amfani da wayoyin salula. Shugaban hukumar Isma’ila...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2022 da kuma ƙwarya-ƙwaryar kasafin kuɗi na 2021. Shugaban ya sanya hannu a ranar juma’a...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kafa dokar hukuncin kisa ga duk wanda aka kama da laifin yi wa ƙaramar yarinya fyaɗe, a wani mataki na...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nadan sabon mai unguwar Yakasai Alhaji Tajuddeen Bashir Baba. Sarkin ya naɗa shi mai unguwar ne bayan...
Matuka babauran adaidaita sahu a jihar Kano za su tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo bayan ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da...
Gwamnatin tarayya ta ce rashin tsaro ne babban ƙalubalen da ta fuskanta a shekarar 2021. Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammad ne ya...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa mai zaman kanta IPMAN reshen jihar Kano ta ce, ƙarancin man fetur da aka samu a kwanakin nan yana da...
Kungiyar CISLAC mai sanya ido a kan ayyukan majalisun dokoki da yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta zargi rundunar tsaro ta kasa DSS...
Ɗan kadan Kano kuma Dan majen Gwandu Alhaji Bashir Ibrahim Muhammad ya buƙaci al’umma da su riƙi zumunci a matsayin abinda zai ƙara kyautata alaƙarsu da...