Gwamnatin jihar Kano ta ce, za a kammala aikin Dam ɗin Ƴansabo da ke karamar hukumar Tofa a farkon shekarar 2022. Kwamishinan Muhalli Dakta Kabiru Ibrahim...
A yau Alhamis ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja zuwa birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya. Shugaba Buhari zai halarci taron haɗin gwiwa tsakanin Turkiyya...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta musanta batun gwamnatin tarayya na cewar ta bai wa ƙungiyar naira Biliyan 52. Shugaban ƙungiyar reshen jihar Kano da...
Gwamnatin tarayya zata daukaka matsayin tashar yada wutar lantarki ta jihar Yobe domin fadada ta yadda zata iya samar da karin wutar lantarki da zata wadaci...
Gwamnatin tarayya za ta ɗaga matsayin tashar wutar lantarki ta jihar Yobe ta yadda wuta za ta wadaci al’ummar jihar. Ministan lantarki na ƙasa Injiniya Abubakar...
Wata babbar kotu a kasar Afrika ta Kudu ta ƙi yarda da hukuncin da aka zartar na sakin tsohon shugaban ƙasar Jacob Zuma. A ranar laraba...
Ministan yada labarai Alhaji Lai Muhammad ya yi kurarin cewa inda ba don Buhari ne ya ke shugabantar Najeriya ba, da matsalar tsaron da ke fuskantar...
Ƙungiyoyin matasa sun gabatar da zanga-zangar lumana domin nuna damuwarsu bisa yawaitar kashe kashen mutane a Arewacin ƙasar nan. Matasan ɗauke da kwalaye kunshi da rubutu...
Ƴan bindiga sun kashe ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Giwa a majalisar dokokin jihar Kaduna Aminu Rilwan Gadagau. Ɗan majalisar wanda shi ne shugaban kwamitin...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya miƙa sunan Mu’azu Jaji Sambo daga jihar Taraba gaban majalisar dattijai domin naɗa shi a matsayin sabon minista. Shugaban majalisar dattawa...