Gwamnatin jihar Jigawa ta gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2022. Kasafin dai ya kai Naira biliyan 177 da miliyan 179. Gwamnan jihar Alhaji Muhammad Badaru Abubakar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Faris na ƙasar Faransa domin yin wata ganawa da shugaban ƙasar Emmanuel Macron. Mataimakin shugaban kan harkokin yaɗa labarai...
Hukumar fansho ta jihar Kano ta ce a yanzu ba ta iya biyan kuɗaden ƴan fansho yadda ya kamata sakamakon halin matsi da aka shiga. ...
Kotu ta umarci wasu ƴan sanda biyu a Kano da su biya diyyar miliyan 50 ga iyalan wani matashi da suka yi sanadiyyar ajalinsa. Babbar kotun...
Majalisar ƙaramar hukumar Ɓaɓura a jihar Jigawa ta zartar da dokar hana ɗaura Aure har sai an gabatar da shaidar haƙa Masai a gida bisa tsari....
Tsohon shugaban majalisar wakilai ta ƙasa Ghali Umar Na’abba, ya ce mutuƙar suka dawo jami’iyyar PDP babu shakka za su yi mata garanbawul. Ghali Na’abba ya...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta ƙasa IPMAN reshen jihar Kano ta gargaɗi mutanen da suke sayan man Fetur su ajiye a gida. Shugaban ƙungiyar Alhaji Bashir...
Gwamnatin jihar Kano ta ce son rai da son zuciya ne ya haifar da shigowar baƙi kasar nan don gudanar da kasuwanci da sauran ayyukan yi....
Wani lauya anan Kano ya bayyana hukuncin da aka zartarwa tsohon shugaban kwamitin gyaran Fansho na ƙasa Abdurrasheed Maina a matsayin abinda yake akan doka da...
Babbar Kotun tarayya mai zamanta a Abuja ƙarkashin jagorancin mai shari’a Okon Abang, ta zartar da hukuncin ɗaurin shekaru 61 ga tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho...