

Dakarun sojin Nijeriya na runduna ta daya da ke aiki a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga guda biyar, tare...
Kotun gidan Yari a Afrika ta kudu ta yi watsi da bukatar tsohon zakaran tseren nakasassu Oscar Pistorius da ya nemi a sake shi gabanin ƙarewar...
Hukumar kula da kafofin yaɗa labarai ta Nijeriya NBC, ta ci tarar gidan talabijin na Channels har Miliyan biyar sakamakon karya doka a wani shiri da...
Kafar yada labaran ƙasar Turkiyya TRT ta ƙaddamar da sabbin sassan yaɗa huɗu da za su rinka yada shirye-shiryensu a harsuna daban-daban. Sabbin bangarorin sun haɗar...
Wani kwararran likitan iyali a Jihar Kano Dakta Jamilu shu’aibu ya ce, sauyin yanayin da aka samu na hazo da kuma yayyafi a wasu lokutan ka...
DMO ta koka dangane da karuwar bashin da ake bi kasar nan. Bashin da ya kai yawan Naira tiriliyon 46. Hakan ya samo asali ne biyo...
Jigo a cibiyar binciken harkokin Noma a ƙasashe masu zafi ta ICRISAT Dakta Hakeem Ajegbe ya yi kira ga manoma da su karbi tsarin noman Dawa...
Wani kwarararran likita da ke aiki a hukumar lafiya ta duniya WHO Dakta Abdulkareem Muhammad, ya ce masu fama da lalurar ciwon Suga na cikin barazanar...
Sabon zababben gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya shawarci mutanen da suka sayi fili a jikin gine-ginen gwamnati, da su dakatar da yin gini...
Majalisar dinkin duniya ta ce, yan Najeriya sama da miliyan 64 ne ke fama da matsalar ƙarancin abinci. Hukumar samar da Abinci ta majalisar dinkin duniya...