Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce mutanan da ke fatan ganin Nigeriya ta ruguje ba za su yi nasara ba. Hakan na cikin wata sanarwa...
Ma’aikatar ilimin Najeriya ta ce labarin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa jihar Bauchi ita ce ke kan gaba da adadin yaran da basa...
Yan bindigar da su kayi garkuwa da daliban makarantar Bethel Baptist dake karamar hukumar Chukun a jihar Kaduna sun sako dalibai 32 daga cikin dalibai 63...
Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce ta karbi tuban Sadiya Haruna, sakamakon kalaman batsa da ta ke yi a shafukanta na sada zumunta. Babban kwamandan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ɗauki matakin hukunci ga hukumar samar da ruwan sha a karkara da tsaftar muhalli ta RUWASA. Matakin ya biyo...
Kungiyar ma’aikatan gidajan Radiyo da talabijin ta kasa RATTAWU, ta bukaci tsofaffun ma’aikatan gidajen jarida, da su rinka bayar da gudunmawar data da ce wajen kara...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaro a kasar nan da su binciko ‘yan bindigar da ba a san su ba....
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama mutane 352 da ake zargi da aika laifuka daban-daban a jihar cikin watanni shidan shekarar...
Ƴan bindiga sun sako ɗaliban islamiyya Salihu Tanko da ke garin Tagina a jihar Neja. Shugaban ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja Alhaji Isma’il Musa Ɗan...
Babbar kotun jihar Kebbi ta bada umurnin dawo da Uche Secondus a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa. A Talatar da ta gabata ne wata babbar...