Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta buƙaci bankunan ƙasar nan su binciki yadda kwastomominsu ke shigar da kuɗi asusun a jiyar...
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata a majalisar dattawan Najeriya, Rochas Okorocha, ya zargi yan siyasar ƙasar nan da hannu wajen taɓarɓarewar al’amuran ta. Sanata Rochas...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, har yanzu tana kan bakanta na ci gaba da bincike kan asalin samuwar cutar Korona da ta yi sanadiyyar mutuwar...
Babban Hafsan sojin ƙasar nan janar Locky Irabor ya bayyana harin da aka kai kwalejin horar da sojoji a jihar Kaduna a matsayin rashin hankali. Locky...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, ta fara kwaso ɗalibai ƴan asalin jihar da ke karatu a jami’ar Jos da sauran kwalejojin ta zuwa gida. Shugaban hukumar...
Sarkin Kano Murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce bai kamata gwamnati tarayya ta cigaba da ciyo basussuka ba don gudanar da ayyukanta. Malam Sanusi...
Babban Bankin kasa (CBN) na cigaba da samar da kudaden tallafa wa asusun kanana da matsakaitan masana’antu don habaka tattalin arzikin kasa. CBN dai ya kaddamar...
Sabuwar dokar masana’antar man fetur da gwamnati ke kokarin zartarwa, zata ba wa kowane dan kasa damar saka hannun jari a kamfanin man fetur na kasa...
Gwamnatin jihar Filato ta sake sanya dokar takaita zirga-zirga na tsawon awanni ashirin da hudu a kananan hukumomin jihar na yankin Arewa. Wata sanarwa da mai...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammadu Badaru Abubakar ya dauki nauyin ɗalibai 210 zuwa Sudan don ƙaro karatu kan aikin likitanci. Mataimakin gwamnan, Alhaji Umar Namadi ne ya...