Ƙungiyar matasan manoman a jihar Jigawa ta ce, ambaliyar da kogin Haɗeja Jama’are ke yi shi ne babbar barazanar da suke fuskanta a kowacce shekara. Matasan...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce, ba za ta amince da tuban yan ƙungiyar boko haram da suke yi a yanzu ba. Shugaban ƙungiyar ta ƙasa Audu...
Yau Laraba ne za a ci gaba da sauraron shari’ar Malam Abduljabbar Kabara. Rahotanni sun ce, tun da sanyin safiya aka rufe hanyar zuwa fadar Sarkin...
Jihohin ƙasar nan 36 sun shigar da ƙara gaban kotun ƙoli bisa zargin gwamnatin tarayya da ƙin shigar da kudaden da aka ƙwato zuwa ga asusun...
Gwamnatin tarayya na shirin karɓo bashin Naira tiriliyan 4 da biliyan tamanin da tara daga cikin gida da waje don cike giɓin kasafin kuɗinta na shekara...
Tsohon shugaban hukumar Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega ya bayyana cewa shugabancin karɓa -karɓa ba zai iya fitar da ƙasar...
Wata kwararriyar likitar Ƙoda a asibitin koyarwa na Aminu Kano ta ce, masu shaye-shayen mugunguna barkatai da masu ciwon suga har ma da masu hawan jini...
Kotun ma’aikata da ke zaman ta a Abuja ta sanya ranar 15 ga watan Satumbar 15 a matsayin ranar da za ta ci gaba da saurar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta alƙawarta ceto ɗaliban kwalejin aikin noma da ilimin dabbobi ta Bakura da ƴan bindiga suka sace a baya-bayan nan. Gwamna Muhammad Bello...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da ofishin na din-din-din ga hukumar kula da kafafen yaɗa labarai anan Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...