Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya amince da bayar da filin da za a gina Ruga a Jihar domin kiwon shanu da sauran dabbobi....
Majalisar dokokin Kano ta gayyaci dakataccen shugaban hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, domin...
Ambaliyar ruwan sama da aka shafe kwanaki a na yi, ta yi sanadiyyar ruftawar kaburbura da dama a karamar hukumar Gashua dake jihar Yobe. Alhaji Kabiru...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a bana bata da fargabar samun ambaliyar ruwa a sassan jihar. A cewar gwamnatin, nan ba da dadewa ba jihar za...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba ta karɓi tuban Malam Abduljabbar Kabara ba. Kwamishinan al’amuran addini na jihar Dr. Tahar Adamu Baba Impossible ne ya bayyana...
Rahotanni daga kasar Indiya sun ce tsawa ta faɗo kan wasu jama’a wadda ta yi sanadiyar mutuwar mutane talatin da takwas a wasu jihohi biyu da...
Ƙungiyar da ke bin diddigi kan ayyukan majalisu (CISLAC), ta ce, ta yi mamaki matuƙa kan yadda aka dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi...
Iyayen ɗalibai ƴan makarantar sakandiren gwamnatin tarayya da ke garin Yawuri a jihar Kebbi sun bayyana cewa ƴan bindiga da suka sace musu ƴaƴa a kwanakin...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, ya nemi afuwa kan kalaman sa game da wasu hadisai da ya bayyana cewa, an ci zarafin manzon tsira Annabi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gayyaci Malam Abduljabbar Kabara, kan ƙorafin da shugaban Izala na jihar Dr. Abdullahi Saleh Pakistan yayi a kansa. Da maraicen...