Gidan Rediyon Manoma na Duniya wato Farm Radio International tare da haɗin gwiwar Freedom Radio da sauran gidajen Rediyoyi daban -daban sun gargaɗi al’umma da su...
*Fitaccen malamin addinin Muslunci a Kano Sheikh Ahmad Bamba ya rasu Allah ya yi wa babban malamin addinin Musulunci a Kano Sheikh Ahmad Bamba “Ƙala Haddasana”...
Gamayyar ƙungiyoyin Arewacin ƙasar nan CNG sun buƙaci yan Arewa da suke kasuwanci a yankin kudu da su yanke hulɗar kasuwanci tsakanin su, kamar yadda ƙungiyar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce yana sa ran barin ofishinsa a daidai lokacin da shekarun sa ke buƙatar hutu, daga yin aiki tsawon awanni a...
Hukumar KAROTA ta jihar ta ce, babu wani matuƙin baburin dadidaita sahu da zai ci gaba da yin sufuri akan titi ba tare da ya sabunta...
Ɗalibai ƴan asalin jihar Kano biyar sun shiga jerin sunayen waɗanda suka yi fice wajen ilimin kimiyya da fasaha a duniya. Sunayen ɗaliban da a ka...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Universal Declaration of Human Right da ke Kano ta ce, samar da yawan ƙungiyoyin kishin al’umma a Kano shi ke...
Tawagar gwamnatin tarayya ta kai wa mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ziyarar ta’aziyyar rasuwar Alhaji Bashir Usman Tofa. Tawagar na ƙarƙashin jagorancin ministan...