Mukaddashiyar Daraktar Gasa a hukumar kwallon kafa ta Najeriya, Ruth David na daya daga cikin alkalan wasa 5 daga Najeriya da za su jagoranci wasannin share...
Kungiyar kwallon hannu ta mata ta Najeriya ta yi rashin nasara a hannun takwararta ta jamhuriyar Congo a gasar cin kafin Afirka na 2021. An dai...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya rushe majalisar zartaswar jihar nan take. Haka kuma gwamnan ya sauke Sakataren gwamnatin jihar Alhaji Sabi’u Baba da shugaban...
Wata mata ƴar ƙasar Afirka ta kudu ta kafa tarihin zama mace ta farko a tarihi da ta haifi ƴaƴa goma rigis. Matar mai suna...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kara karfafa tsaro a kan iyakokin kasar nan da kasashe 7 na tsandauri da kuma na ruwa domin tabbatar da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara da hadin gwiwar kwamitin zaman lafiya na gwamnatin Jihar sun samu nasarar ceto mutane 11 da masu garkuwa da mutane suka...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Paul Onuachu ya lashe kyautar dan wasan da yafi kowa zura kwallo a ‘yan wasan Afrika dake...
Sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Alkali Baba ya sanar da dakatar da amfani da bakar leda a gilashin gaban mota wato Tinted a...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasar Brazil CBF, Mr. Rogerio Caboclo ya fuskanci hukuncin dakatarwa na wucin gadi bisa zargin cin zarafin mata. Hukumar da’a ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Enyimba tare da zama ta daya a tebirin gasar cin kofin kwararru ta kasa NPFL. Pillars ta yi...