Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano ta bankaɗo wata maɓoya da ake sauya lokutan ƙarewar wa’adin kayayyaki a yau Litinin. An bankaɗo wurin...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta alakanta hauhwar farashin kayayyakin masarufi da cutar corona. Shugaban hukumar Barista Muhyi...
Sarki Fahad Bin Abdul’aziz ne ya nada Sheikh Sudais a matsayin limamin masallacin harami na Makkah a shekarar 1984 wanda ya yi daidai da hijira 1404....
Kungiyar gwamnonin Arewacin kasar nan ta bukaci al’ummar Najeriya dake sassa daban-daban a kasar, dama Duniya, da su kara bada hadin kai wajen kawo karshen matsalar...
‘Yan bindiga sun kai hari shalkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Imo da ke garin Owerri tare da cinnawa motoci da ke shalkwatar wuta. Rahotanni sun ce...
Rundunar sojin saman kasar nan ta yi watsi da faifan bidiyo da kungiyar boko haram ta fitar wadda ta ke ikirarin cewa mutanen ta ne suka...
Mai magana da yawun kungiyar yarbawa zalla ta Afenifere mista Yinka Odumakin ya mutu. Rahotanni sun ce Yinka Odumakin ya mutu ne a asibitin koyarwa na...
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jos ta arewa da Bassa Alhaji Haruna Maitala ya rasu sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da shi a...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wani mutum dan asalin kasar Chadi mai suna Adama Oumaru Issa wanda ake...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) Burgediya Janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya ce, ya kamata a rika yi...