Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya nemi al’ummomin kasashen jamhuriyar Nijar da Najeriya da su rika aiki...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce akwai ‘yan bindiga akalla guda dubu talatin a jihohin arewa maso yamma. A cewar gwamnan na Zamfara akwai kuma...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta ce, ba za ta dakatar da binciken da ta ke yi ba...
Kungiyar boko haram ta ce ita ce ta kakkabo jirgin yakin rundunar sojin sama na kasar nan da ya yi batan dabo a ranar laraba da...
Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin wata guda don ci gaba da yin rajistar hada layin dan kasa (NIN) da kuma layukan wayar tarho. A baya dai...
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce akwai fargabar cewa jirgin soji na yaki mallakinta da ya yi batan dabo a ranar laraba, akwai bayanan da...
Kungiyar likitoci ta kasa masu neman kwarewar aiki ta bukaci majalisun dokokin tarayyar Najeriya da su samar da wata doka da za ta haramta wa masu...
Kusan wata guda bayan fara allurar riga-kafin cutar covid-19 a Najeriya, ya zuwa yanzu akalla mutane sama da dubu dari takwas ne aka yiwa riga-kafin na...
Akalla mutane talatin da shida ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hatsarin jirgin kasa da ya abku a kasar Taiwan. Rahotanni sun ce, hatsarin ya faru...
Ministan sadarwa Dr Isa Ali Pantami, ya ce, duk wani dan Najeriya da ba shi da lambar shaidar zama dan kasa (NIN) zai iya fuskantar daurin...